Min menu

Pages

Hanyar da zaka hana a dameka da tura sako ta WhatsApp ba tare da kayi blocked din mutum ba

 Hanyar da zaka hana a dameka da tura sako ta WhatsApp ba tare da kayi blocked din mutum baWasu suna jin haushi ko kuma su damu saboda yawan tura musu sako da wani yake yi idan ya samu number sa wanda akasari mata sunfi samun irin wadannan matsalolin daga guraren maza, da zarar na miji yaga mace walau a group ko kuma ya samu number ta sai kaga ya takura mata da magana da yawan sako wanda har takai ga mutum ya tunzura..


Wasu kuma basa son yin blocked din mutum saboda kar yaga anyi masa wulakanci dan haka muka kawo wata hanya mai sauki wanda mutum bazai gane ba.


Na daya bazai taba tunanin blocking dinsa akai ba domin bazaiga wata alama ba domin idan ya tura sako zaiga ya tafi sannan wadannan yar alamar dake nuna sakon ya shiga zai nusa masa to amma bazaiyi alamar koren nan ba wanda yake nuna an karanta sakon ba sannan kuma bazai nuna ba'a karanta sakon ba.


Amma kai da aka turama sakon bazaka gani ba..


Hanyoyin da zaku bi domin hana mutane tura muku sako ta WhatsApp


Kai tsaye idan mutum ya dameka da sako a WhatsApp ka hau kan numbersa saika danne zata nuna maka wani guri...

Bari na nuna muku yadda za kuyi


Bayan kun danna wadannan madannan guda uku sai kuma ku sake bin wannan hanyar


A wannan gurin zaka zabi adadin lokacin da kake so mutum ya daina tura maka sako amma daga karshe idan kana so zaka iya cire shi

Comments