Min menu

Pages

"Nayi Ritaya Da Rawa Har Abada Ba Zan Karayin Rawa A Cikin Shirin Fim Ba". Cewar Jarumi Ali Nuhu.

"Nayi Ritaya Da Rawa Har Abada Ba Zan Karayin Rawa A Cikin Shirin Fim Ba". Cewar Jarumi Ali Nuhu.Fitaccen Jarumin Kannywood Ali Nuhu, Ya bayyana Cewa Shifa Yanzu ya Tuba da yin Rawa Kuma bazai Kara ba.


Sai Dai Kuma Yayi Wani Jirwaye Mai kama da Wanka Inda bayyana Cewa Batun Inyi Rawa Ina Rausayawa  da kada kugu Shine na Bari Amman zan iya Rangaji kadan kadan- Kadan..


Me zaku ce Dan gane da Wannan magana ta Jarumi Ali Nuhu.?

Comments