Min menu

Pages

Yadda Wata Budurwa Take Roƙon Saurayi Yayi Lalata Da Ita Sau 10 Ya Bata Wayar iPhone

Yadda Wata Budurwa Take Roƙon Saurayi Yayi Lalata Da Ita Sau 10 Ya Bata Wayar iPhoneWata budurwa ta baiwa mutane mamaki bayan da aka ga tana ta rokon wani mai sayar da waya yayi lalata da ita ya bata wayar iPhone.Budurwar na son sayen wayar iPhone 11 ne, amma Dubu 150 kawai gareta.

Ta gayawa mai sayar da wayar cewa za ta bashi dubu 150 ɗin yayi lalata da ita sau 10 ya bata wayar.

A ƙarshe ma dai tace yayi lalata da ita sau 15 sai ya hada mata da AirPods, sai dai yaƙi amincewa inda yace ina zai samu kuɗin da zai ci gaba da kasuwanci idan ya yarda?

Comments