Min menu

Pages

Na ajiye siyasar kwankwasiyya gefe guda saboda kyautatawar da ganduje yake min da kuma yan kannywood..

 Na ajiye siyasar kwankwasiyya gefe guda saboda kyautatawar da ganduje yake min da kuma yan kannywood..Saboda tsananin kyautatawar da ganduje yake min da kuma kannywood yasa na dankwafar da tafiyar kwankwasiyya gefe guda inji jarumi Naburuska.


Abune mai matukar wahala na iya lissafa abubuwan alkhairin da ganduje yake min na kyautatawa nida kannywood gaba daya, duk da a wancan lokacin yasan bana tare dashi cikin tafiya, amma bai taba muzantamin ba ko yasa ai min wani abu ba.Dan haka naga yanzu ya dace nazo tafiyar tunda yana kaunata da abokanan aiki na na kannywood, inji Mustapha Naburuska.


Ya fadi wannan zancen ne a wata shira da suke da freedom radio.

Comments