Min menu

Pages

Na kamu da kaunar abokin mahaifina sosai dan Allah ku bani shawara

 Na kamu da kaunar abokin mahaifina sosai dan Allah ku bani shawara"Na Jarabtu Da Son Abokin Baban mu, Na Saci Lambar Wayarsa a Wayar Abban Mu, Amma Wallahi Fargaban Kira Nake, Kar Inje Ya Faɗawa Babana, Yaya zanyi?"


–Yadda wata matashiyar budurwa take neman shawarar al'umma.


Wata Budurwa tana neman shawarar gareku yan uwa akan yadda ta kamu da kaunar abokin mahaifinta wanda takai ta saci number wayarsa a wayar mahaifinta to shine take neman shawara.

Comments