Min menu

Pages

Abin mamaki wani dan sarki yayi baccin shekara 16.

 Abin mamaki wani dan sarki yayi baccin shekara 16.Kowa dai ya sani yin bacci abune mai kyau ga lafiyar jiki idan mutum yana samun isashshen bacci to za kaga cututtuka da dama basu cika kama mutum ba haka zalika yawan yin bacci koda wanne lokaci shima dai alama ce ta cewa mutum bashi da lafiya sosai.

Labarin wani saurayi daya sare kan kakarsa sannan ya dauki kan ya kaiwa yan sanda

To yau muna dauke muku da labarin wani dan sarki a saudia da yayi bacci na wajen shekara goma sha shida.


Wani matashi daga cikin yayan sarakuna kuma manyan mutane masu kudi a masarautar larabawa mai suna yarima   Al-waleed bin Khalid Al-saudi, wanda ya kwanta bacci tun shekarar 2005.


Wannan al'amarin ya faru ne saboda wata larura daya hadu da ita wadda ta taba masa kwakwalwa, wanda yasa ya hadu da bacci wanda aka dau dogon lokaci ba tare da an shawo kansa ba.Wannan hadadden dan sarkin ya hadu da wani mummunan hatsari ne wanda yai sanadiyar taba kwakwalwarsa har ya fara wannan dogon baccin na tsawon shekaru goma sha shida kafin daga bisani ya mutu a shekarar 2020.

Wani masoyi ya kone masoyiyarsa kurmus


Dama wannan itace ake cewa rayuwa dan sarkin ana sonsa cikin danginsa kuma da kudi yana sayen lafiya da iyayensa sun saya masa saboda yadda suke sonsa to amma dake kudi ko mulki basa sayen lafiya gashi dai..

Wani saurayi ya yankewa budurwarsa hannu


Dan haka koda yaushe muna godiya ga Allah daya bamu lafiya.


Domin kallon bidiyon wannan dan sarkin da yayi wannan baccin na tsawon shekaru goma sha shida ku duba kasa ku danna Link dinComments