Min menu

Pages

 Wani masoyi ya kone masoyiyarsa kurmus ta mutu har lahira.
Wani abu mai ban al'ajabi da mamaki ya faru inda wani yakai sumame gidan masoyiyarsa tare da cinnawa dakin da take wuta ita da yara biyu.

Arna sunfi musulmi tausayi inji yar wasan hausa ummi zee zee


Wannan al'amarin dai ya faru ne a wani yanki na Idi Arere dake ibadan jihar Oyo.Wata majiya ta rawaito mutumin mai suna Ahmad Saka da matar masoyane kafin daga bisani wani abu ya faru.Dama tunda suka rabu anji yana barazanar kashe kansa data matar shine yasa ya cinnawa dakin wuta cikin dare lamarin da yasa matar dake cikin dakin da yara biyu suka ce ga garinku nan.


Wani ya fille kan kakarsa ya dauki kan yakaiwa yan sanda

 saidai an sake rawaito cewa shima ya mutu sanadin gobarar sannan wasu yara guda uku sunji raunuka.

Comments