Min menu

Pages

Akan rikicin da akai na PDP yau an zargi tambulawal da yin wasu abubuwa

 AKAN RIKICIN PDP DA AKAI YAU AN ZARGI TAMBUWAL DA YIN WASU ABUBUWAJam'iyyar PDP ta zargi tambulawal da yiwa Apc aiki


Labaran da muke samu ya tabbatar mana da cewa wancan mutumin na Sokoto ya karbo Kwangilar rusa Jam'iyyar PDP ne a Arewa, Majiyar mu ta tabbatar mana da cewa ya hada kai da Jam'iyya mai mulki, hakan ya biyo bayan taimaka masa da suka yi yayi magudi a zaben da ya gabata.


Kowa yasan ya fadi zabe amma ya hada kai da Jam'iyya mai mulki aka murda zaben Jihar aka bashi da yan kuru'u kadan, akan yarjejeniyar zai yiwa Jam'iyyar PDP illah gabanin zabe mai zuwa.


Yanzu haka wannan mutumin ya fara , aiwatar da Kwangilar daya dauka ta hanyar kawo rudani a zaben Jam'iyyar PDP shiyyar Arewa maso yamma da yake gudana yanzu.


Comments