Min menu

Pages

Budurwa ta nutse a ruwa bayan taje wanka

Wata budurwa yar jihar kano ta nutse a ruwa lokacin da taje wanka.


Yawan haihuwa yasa kasar Nijeriya ta rasa ci gaba inji Sunusi Lamido Sunusi

An rawaito cewar budurwar ta mutu ne a ruwan bayan taje wanka wani tafki na yandako dake karamar hukumar kumbutso a jihar kano.


Abin ya faru ne ranar laraba da rana inda yarinyar mai suna Humaira ta fada tafkin.


An danka gawar yarinyar ga dagacin garin bayan an ganota.


Rohoton ya sake tabbatar da cewa yarinyar ta nutse a ruwan ne bayan da taje wanka.


Da wuri dai hukuma ta sanar da mutane cewar suna kula da yayansu kuma suna saka ido a kansu saboda gudun faruwar wata matsalar.

Comments