Min menu

Pages

Samari sunfi son mata masu irin wannan abubuwan

 Samari sunfi son mata masu irin wannan abubuwanTarihin nijar

Nura m Inuwa ya fadi sunan sabin albums dinsa

Kasa mafi kankanta a Duniya

Maganin kara girman Nono


Koda yake kowa akwai irin wanda yake so a gurin mace ko kuma budurwa saidai wadannan abubuwan da zan lissafa a kasa magana ta gaskiya maza sunfi kaunar mata masu shi.

Dan haka idan kina dashi shikenan kin wuce wurin idan kuma baki dashi shikenan zaki iya samun wasu wasu kuma a haka ake halittar mace dashi.

Abubuwan sune

Dimple:- Hakika maza suna matukar son mace mai dimple wanda kumatunta kan dan lotsa idan tana murmushi ko dariya wannan abin yana matukar tafiya da maza sosai.Wushirya:- Duk mace mai wushirya tana yiwa maza kyau suna son ganin mace mai ita domin ko zance maza ke yi akan mata wasu za kuji suna cewa sai mai wushirya domin maza suna sonta.Kugu:- Maganar gaskiya maza na kaunar mace mai kugu da kuma diri sosai.Hankali:- Wannan kusan shine ya kamata asa a sama domin hankali da nutsuwa sune abin nema a gun kowacce mace dan haka maza suna son mace mai hankali.

Ilimin:- Bazan fadi komai akan wannan ba domin shine na daya.

Tsafta da iya tafiya:- Da su kadai mace zata iya saye zuciyoyin maza sama da dubu dan haka a takaice maza suna son mace mai irin haka.

Comments