Min menu

Pages

Hukumar kwallon kafa ta sanar da wata sanarwar da zata shafi duk wasu musulmi

 Hukumar kwallon kafa ta sanar da wata sanarwar da zata shafi duk wasu musulmiKungiyarar kwallon kafa ta nahiyar turai ta fitar da sanarwar daina sanya kwalaben giya a gaban duk wani dan wasa musulmi saboda abinda dan kwallon kafar faransa yayi wato Pogba lokacin da ake tattaunawa dashi.


Lokacinda aka kawo masa kwalbar giya saiya kawar da ita da aka tambayeshi sai yace shi musulmi ne kuma addininsa bai bashi damar shan giya ba.To tun daga lokacin aka fara tattaunawa akan abinda yace to cikin hukuncin ubangiji yau an soke sanya giya a gaban duk wani musulmi.

Comments