Min menu

Pages

Jerin shugannin kasashe goma da akafi tsana a Africa

 Jerin shugannin kasashe goma da akafi tsana a Africa


Assalamu alaikum ma'abota bibiyarmu a wannan gidan hakika muna jin dadin kasancewar ku tare damu muna godiya sosai da sosai.


Yau cikin ikon Allah zamu kawo muku bayanai akan wasu shugabanni guda goma da aka tsane su a Africa.

A nahiyar afrika mafiya yawan shugaban kasashe suna da iko ne lokacin da suke jan ragamar mulkinsu idan suna office,  daga zarar sun sauka kuma sai kuga abin yasha bamban.

Salo na mulki kala kala ne wasu shugabannin sai kuga sunyi mulki lafiya sun sauka kuma talakawan su suna matukar son su, wasu kuma sai kuga akasin haka, an kaunace su da farko daga karshe kuma an tsane su.

Wasu tsanar tana zuwa ne bayan yan kasa sun zabe su amma kuma sai su kasa cika musu alkawarin da suka daukar musu wannan yana sawa yan kasa suji sun tsani shugaba.

Wasu kuma salon mulkin da suke ne yasa yan kasar suke jin kamar akwai takura hakan yake sanyawa su tsane su.

Wasu shugabannin kuma tsananin tsatstsauran ra'ayin da suke dashi ne yasa ake tsanarsu.


To yanzu dai zan kawo muku jerin sunan shugannin da aka fi tsana a mulkin da sukai amma wasu daga cikin su sunyi aiki sosai a kasar da suka shugabanta wata kila suna da wani tsatstsauran ra'ayin ne ya kawo tsanar..

Jerin shugannin da aka fi tsana a Africa


√  Robert Mugabe (Zimbabwe)




√ Mobotu sese seko ( Zaire)



√ Sekou Taure ( Guinea)




√ Teodoro ( Equitorial Guinea)




√ Mengistu Marian ( Ethiopia)




√ Sani Abacha ( Nigeria)



√ Gaddafi ( Libya)




√ Charles Taylor (  Liberia)




√ Idi Amin (Uganda)




√ Omar albashir (Sudan)




Comments