Min menu

Pages

An yankewa wani hukuncin zaman gidan yari har abada saboda ya aikata wannan laifin

 An yankewa wani hukuncin zaman gidan yari na har abadaWata kotu dake zamanta a jihar Lagos ta yankewa wani matashi dan shekara talatin da doriya zaman gidan yari har abada saboda an kamashi da laifin kashe abokinsa.


Matashin an same shi da laifin kashe abokinsa wanda hakan yasa aka yanke masa wannan hukuncin.

Comments