Min menu

Pages

Ashe wasu makudan kudade aka damfari tsohuwar jarumar kannywood din wato ummi zee zee shine yasa take son ta kashe kanta

 Wasu makudan kudade aka damfari Ummi Zee Zee shine yasa take son kashe kanta.


Kashe kaina zanyi na huta inji Ummi Zee Zee

In baku manta ba jiya anata yawo da rohoton wata jarumar kannywood da take cewa tafi son ta mutu saboda kuncin rayuwar da take ciki.


Wasu suna ganin wani abu ne yake damunta harta fito ta fadi wannan maganar.


To ashe wasu makudan kudade aka damfareta da suka kai wajen miliyan 45 shine yasa ta fita daga hayyacinta.

Wata ta zazzagi Buhari a London karanta.

In baku manta ba a kwanan baya an nuna jarumar hannunta rike da kudade tana wasa dasu tana cewa yawan kudi yana kusan haukatar da ita

Ana haka ne kwatsam sai aka damfareta wadannan kudaden wanda hakan yasa ta kusa zaucewa.


Danna koren rubutun dake kasa domin ganin yadda wata ta zazzagi Buhari a London

Danna nan

Comments