Min menu

Pages

Matar data zazzagi shugaban kasa a birtaniya ta fadi dalilin ta

 Matar data yiwa shugaban kasa ruwan zagi ta fadi dalilin taKafin muyi nisa ko mu fadi dalilin nata na zagin shugaban kasar shiga Link din dake kasa domin ganin irin zagin da tayi ma shugaban kasar Nijeriya Muhammadu Buhari

Danna nan


Danna nan


Danna nan

Bayan kun kalli bidiyon to bari kuji dalilin da yasa masa wannan mummunan zagin da kuma cin mutucin.


Tace Buhari shine ya zama sila wajen tarwatsewar duka rayuwarta dan haka tai masa zagin kare dangi.


Matar da take zaune a kasar birtaniya yace ga Prof Isaya kaduna wanda ta fitar da wannan bidiyon tana zazzagin shugaban kasar Buhari.

Domin kallon bidiyon 

Danna nan

Tace Buhari shine yai sanadin lalacewar gaba daya rayuwarta tun a wancan mulkin nasa na farko, a lokacinda ya sauke mahaifinta daga mukamin sa sannan yasa aka kamashi aka daure shi.


A lokacinda abin ya faru ina makarantar a birtaniya ina karatu wanda dalilin ya sauke mahaifina yasa karatun yafi karfina daga nan na yanke shawarar yin aure bayan nayi auren kuma ban dade ba muka rabu da mijin nawa.

Tun daga lokacin rayuwata ta canja gaba daya na koma shaye shaye.


Dan haka ban damu ba dan na zazzageshi saboda shine silar faruwar lalacewa ta inji matar.


Comments