Min menu

Pages

Yar wata uku yaiwa fyade wanda yasa ta shiga wannan halin

 Duniya ina zaki damu? Yar wata uku yayiwa fyade.Yanzu mun shiga wani zamani wanda aikin alfasha ya zama ruwan dare, zina da shaye shaye haka kuma da yawaitar aikata fyade ga kananan yara.


Abin yayi muni akan wannan yarinyar da yadda akai mata wannan aika aikar.


Mutumin ya shigo cikin dakin da yarinyar take ita kadai kawai ya dauke ta yai waje da ita da dare ba tare da mahaifiyarta ta lura ba.


Saida mahaifiyar ta shiga dakin kawai taga bataga yarta ba hakan yasa ta fasa ihu mutane suka taru aka shiga nema daga karshe aka tsinci yarinyar anyi mata mummunan aiki wanda hakan yasa aka garzaya da yarinyar asibiti.


To saidai daga karshe likitan yace fyaden da akai mata yasa har hanjin yarinyar ya tabu sannan ya fasa gaban yarinyar har duburarta wanda dole sai anyi mata aiki sosai.


Daga karshe an kama wannan daya aikata mummunan laifin tare da damkashi ga hukuma domin a yanke masa hukunci daidai da laifin daya aikata.


Domin ganin irin zagin da wata taiwa Buhari a London


Danna nan


Danna nan


Danna nan

Comments