Min menu

Pages

Yan Bindinga sun bukaci su kwanta da wata amarya a daren farkon data tare a gidan mijinta

 Yan bindinga sun bukaci yin lalata da wata amarya a daren data tare a gidan mijinta.Wasu yan bindinga sun bukaci su kwanta da wata amarya a daren farkon data tare a dakin mijinta.


Wanda hakan yasa mijinta kin amincewa da hakan wanda hakan yasa suka bude masa wuta.


Domin rashin yadda yana gani su keta masa haddin matarsa.


Bude wutar da sukai masa ne yasa ya gamu da ajalinsa.


Wannan al'amarin ya faru ne a karamar hukumar bukkuyum cikin jihar Zamfara.


Inda akai jana'izar sa a karamar hukumar.


Allah ya gafarta masa

Comments