Min menu

Pages

MAGANIN SANYIN KASHI DA CIWON GABOBI

DUK MAI FAMA DA CIWON GABOBI YAZO GA MAGANI CIKIN SAUKI FISABILILLAH


  Assalamu Alaikum Warahmatullah wabarakatuhu yan uwa barkan mu da war haka.


Wannan fa'ida ce game da ciwon sanyin kashi ko ciwon gabobi.

ZA'A NEMO

1. Man habbatussauda

2. Albasa


A samu man Habbatussauda mai kyau kamar kamfanin Hemani ko Al'habshi ko Al mu'ujiza sai a samu Albasa a yayyanka ta kanana sai a suya ta da man Habbatussauda har sai Albasar tayi kone sai a sauke.

ME YAI ZAFI:- UMMI RAHAB TA GARGADI ADAM A ZANGO A KARO NA FARKO GA ABINDA TACE

A idan ya huce a zuba a mazubi a rika shafawa a duk inda yake ciwo ko rikewa


Insha Allah zaa dace.


Wallahu a'alamu.


Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati.


LIKE AND SHARE


Ku shiga nan domin maganin Saurin kawowa👇👇👇👇
Comments