Min menu

Pages

ME YAI ZAFI:- UMMI RAHAB TA GARGADI ADAM A ZANGO A KARO NA FARKO GA ABINDA TACE

ME YAI ZAFI:- UMMI RAHAB TA GARGADI ADAM A ZANGO A KARO NA FARKO TACE ZATA FASA KWAI..Cikin bacin rai ta rubuta sakon nata cikin wata sanarwa da wani gidan jarida ya fitar..


Jarumar tace da tsohon ubangidan nata wato Adam a zango idan ya kuma fadar cewa wai sun samu sabani da ita ne akan yana son koya mata tarbiyya zata fasa kwai zata fadawa duniya kome ke faruwa.


Ta sake cewa yana so ya bata mata suna wanda hakan ita kuma bazata lamunta ba dan haka idan bai daina kokarin bata mata suna ba zata fasa kwai..


Ga abinda tace
Comments