Min menu

Pages

Wani magidanci ya rataye kansa ya mutu

 Wani magidanci ya rataye kansa ya mutuWani magidanci ya rataye kansa da kansa kuma ya mutu har lahira.

Wannan mummunan al'amarin ya faru ne a garin Daura dake jihar katsina.


Kawo yanzu dai babu wani labari daya zaiyana dalilin mutuwar wannan magidancin.


Al'umma kawai ganinsa sukai a rataye jikin igiya a mace wanda kuma kowa da kowa ya saidawa kansa cewar rataye kansa yayi wanda hakan yasa ya mutu.


Allah ya kyauta.

Comments