Min menu

Pages

Idan mutane dubu suka shiga gidana da wuya dari su fita da ransu inji Sunday Igboho

 Idan mutane dubu suka shiga gidana da wuya dari su fita da ransu inji Sunday IgbohoIna gargadin ku akan shiga gidana domin abin bazai muku dadi ba idan kuka shiga zaku iya rasa rayuwarku a ciki..

Domin idan mutane dubu suka shiga gidana da wuya mutum dari su fita da ransu kuma suma sai sun sha bakar wahala ko kuma sunyi amfani da asirin bata.

Dan haka duk wanda ya yarda da kansa ko kuma ya dauki kansa a matsayin kwaro to yazo yace zai shiga gidana yaga ko zai tsira da ransa.


Dan haka ina gargadin ku da mafi munin gargadi akan ku daina tunanin zuwa gidana.

Comments