Min menu

Pages

Ya mutu yana cikin yin zina da wata dalibar makaranta

 Ya mutu yana cikin yin zina da wata dalibar makarantaMun samu labarin mutuwar mutumin Ebonyi lokacinda yake cikin yin zina da wata dalibar makaranta.

Al'amarin ya faru ne a Ebonyi inda mutumin da ba'a bayyana sunansa ba ya gamu da ajalinsa lokacinda yake halin taraiya da budurwar dalibar.


Wannan mummunan abin ya faru ne cikin hostel  dake a gaban university din Ndufu Alike Ikwo.


Kamar yadda rahoton yazo mutane biyun dalibar da kuma shi wanda ya mutum suna cikin yin zinar ne al'amarin ya faru.

Shaidun gani da ido sun tabbatar da mutuwarsa saurayin yayinda ita kuma budurwar akai saurin mikata asibiti.

Comments