Min menu

Pages

Niba musulma bace amma idan ina sauraron karatun wannan surar sai inji ina jin wani irin yanayi ko akwai wanda zai fassaramin abinda surar take nufi

 Niba musulma bace amma idan ina sauraron karatun wannan surar sai inji ina jin wani irin yanayi ko akwai wanda zai fassaramin abinda surar take nufiWata Christan ta bayyana cewar duk da kasancewar ta ba musulma bace amma idan tana sauraron wannan surar tana jinta a wani yanayi ko akwai wanda zai fassara mata abinda surar take nufi.

Matar wacce take amfani da handle din @rosareinh1 a shafin TikTok ita ta bayyana haka bayan ta kunna wani bangaren a karatun surar tana saurara.

Ga duk mai son ganin bidiyon gashi a kasa

Ko ya danna wannan koren Link din zai kaishi gurin kai tsaye

Ga bidiyon ku danna nan domin kallon bidiyon
 


👇

🖕


Comments