Min menu

Pages

LABARI DA DUMI DUMI: “Babban bankin Najeriya CBN zai dakatar da buga N5,N10,N20

 LABARI DA DUMI DUMI: “Babban bankin Najeriya CBN zai dakatar da buga N5,N10,N20 Idan na miji ya biya kudin sadaki shin yanada ikon yin komai da budurwar daya biyawa sadakin ko sai an daura aure? Inji wata budurwa

Rahotanni daga baban bankin Najeriya Central Bank CBN na cewa, bankin zai dakatar wmda buga wasu daga cikin takardun kudin kasar na Naira.


Babban bankin Najeriya yace zai daina buga takardar kudin Naira Ashirin, goma, da naira biyar.


Babban bakin kasar tace ta dauki makin ne domin rashin rike kudin da daraja da ‘yan kasar keyi.

Tace ana wulakanta Nera 20, 10, da 5 shi yasa suke kodewa, musamman mata suna Sanyasu a Rigar Nono, ko Dan kanfai shi yasa kudin ke kodewa.


DA DUMI-DUMI | Buhari zai yi kuka da idanunsa sai ya sauka daga mulkin Najeriya


Shin Menene ra’ayinku?


Comments