Min menu

Pages

DA DUMI-DUMI | Buhari zai yi kuka da idanunsa sai ya sauka daga mulkin Najeriya

 DA DUMI-DUMI | Buhari  zai yi kuka da idanunsa sai ya sauka daga mulkin Najeriya.'Yar gwagwarmaya Bint Hijazi, ta ce shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ba zai kuka da idon sa ba sai ya sauka daga mulkin Najeriya, saboda abubuwa da dama suna faruwa na rashin tsaro, talauci da matsalar rayuwa bai sani ba.


Bint Hijazi, ta bayyana hakan ne a cikin wani faifan Bidiyo da take tattauna da wakilin gidan Radio DW Hausa, Nasir El-hikaya a birnin tarayya Abuja.


Hijazi, ta kuma kara da cewa sai shugaba Buhari ya sauka sannan zai gane cewa matar sa Aisha Buhari tana son shi saboda tana gaya masa gaskiya.

Comments