Min menu

Pages

Idan na miji ya biya kudin sadaki shin yanada ikon yin komai da budurwar daya biyawa sadakin ko sai an daura aure? Inji wata budurwa

 Idan na miji ya biya kudin sadaki shin yanada ikon yin komai da budurwar daya biyawa sadakin ko sai an daura aure? Inji wata budurwaWata budurwa da ake kiranta da Zahra Adam tayi tambaya a kafar yada labarai cewar idan saurayi ya biya kudin sadaki shikenan zai iya yin duk abinda yaga dama da budurwar ko sai an daura musu aure?


Ko Buhari ya sakar min da miji ko kuma ayi bala'i marar yankewa inji matar Nnamdi Kanu


Za'a kaiwa shugaban kasar Nijeriya Muhammad Buhari wani mummunan hari

Comments