Min menu

Pages

An bankado za'a kaiwa shugaban kasar Nijeriya Muhammad Buhari wani mummunan hari

 

An bankado za'a kaiwa shugaban kasar Nijeriya Muhammad Buhari wani mummunan hariNa Samu Wahayin Za A Kai Wa Buhari Mummunan Hari Kwanan Nan – Pastor Ayodele


Faston Elijah Ayodele ya bayyana cewa, ya hango za’a samu rashin jituwa tsakanin Shugaban kasa, Muhammadu Buhari da Mataimakinsa, Yemi Osinbajo.

Ya kara da cewa, kuma a tsakanin hadiman shugaban kasar ma za’a samu rashin jituwa


Yace shugaban yayi hankali yanda yake tafiue-tafiye dan akwai yiyuwar kai masa hari a tsakanin watannin October zuwa Disamba

Ya kuma bayar da shawarar cewa, a tabbatar ana duba lafiyar jirgin da shugaba Buhari zai hau dan kiyaye hadari

Comments