Min menu

Pages

Ko mutum nawa za'a kashe saidai a kashe amma sai mun kafa kasar Biafra inji Nnamdi KanuKo mutum nawa za'a kashe saidai a kashe amma sai mun kafa kasar Biafra inji Nnamdi Kanu

Wani matashi ya sassara mahaifinsa da gatari a ranar mahaifa ta duniya

Shugaban haramtacciyar kungiyar IPOB dake son kafa kasar Biafra, 


 Nnamdi Kanu ya bayyana cewa,  kisan da ake yiwa na kusa da shi ba zai sa su fasa neman kafa kasar Biafra ba


Kanu ya zargi sojoji da ‘yan sanda da kashe masa mabiya ba ji ba gani


Rahotanni na nuni da yadda suma ‘yan IPOB ake zarginsu da kashe jami’an tsaro.

An kama wani jirgi makare da dalolin amurka a Kano

Kanu dai ya bayyana cewa, ko su nawa za a kashe ba matsala bane, amma suna da tabbacin samun Biafra a nan gaba. Ya ce ya kamata gwamnatin Nijeriya ta fahimci hakan domin a kawo saukin lamari.


Comments