Min menu

Pages

An Kama Wani Jirgi Makare Buhuhuwan Kudaden Kasar Waje a Filin Jirgin Jahar Kano""An Kama Wani Jirgi Makare Buhuhuwan Kudaden Kasar Waje a Filin Jirgin Jahar Kano"


Jami'an tsaro sun yi Nasarar cafke wani katon jirgi makil da buhuhuwan kudaden kasar waje a filin jirgin jihar kano dake Arewacin Najeriya.

Karanta wannan bayanin:- an kama mai taimakawa yan boko haram

Rahotanni sun bayyana cewar, tun da misalin karfe 2 na ranar yau har zuwa 6 na marece jami'an hukumar EFCC ke lissafin kudaden kuma ba'a kai karshe Ba.

Wani matashi ya sassara mahaifinsa a ranar mahaifa ta duniya

Jami'an tsaron sun yi ram da Buhuhuwan kudaden kasar wajen ne lokacin da jirgin ya sauke kudade yai tafiyar sa.


Kawo Yanzu ba'a fitar da ko adadin nawa ne kudaden ba, sai zuwa gobe idan hukumar ta EFCC ta kammala lissafin kudaden.


Comments