Min menu

Pages

Karatu kyauta kuma harda albashi za ana biyanku a wannan makarantar

 Karatu kyauta kuma harda albashi za ana biyanku a wannan makarantar

Assalamu Alaikum warahmatullah yan uwa barka da warhaka. 

Za'a rage farashin shinkafa a Nijeriya

A yau munzo muku da hanyar da zakuje Malysia karatu kyauta.


Yana da kyau ka/ki karatanta wannan rubutun saboda dashine zaku gane komai. 


Kamar yadda kowa ya sani karatu a kasashen waje yasha ban-ban da karatu a kasashen mu. Kuma mutane da yawa suna bukatar suga sun sami damar yin karatu a kasashen waje amma wasu basu da dama, wasu kuma suna da ita amma basu san hanyar da zasu samu ba. Dan haka da Yardar Allah zamu fada muku hanyar da ta dace ku sami wannan damar tayin karatu kyauta a Malysia.


Me yasa zakaje Malysia karatu?


Saboda zaka samu abubuwa da dama ga misalin kadan daga cikin su1.  Karatu kyauta : 


A irin wadannan makarantun suna kokari subawa dalibi karatu kyauta kuma kowani kalar karatu ne kamar su (Medicine, Engineering da sauransu) 2. Gurin kwana kyauta 


 Yawancin  makarantun suna bada gurin kwana (Hostel) Saboda idan mutum yace shi zai biya wa kansa ba lallai ne ya iya biya ba saboda tsada, dan haka makaranta zasu baka gurin kwana. 3. Kudin kashewa :


 A bangaren kudi basu da matsala, shi yasa suke biyan kowani dalibi duk wata, kuma kudin zai isheka dai-dai misali. Da kudin zaka siyi abinci, kaya, sabulu, da sauransu. Amma idan kana da kashe kudi sosai to kudin ba zai isheka ba. 4. Kula da lafiyarka :


Bazasu barka kaje ba, batare da sun tabbatar da lafiyar ka ba. Domin basason wanda yake da tsutar da zata iya shafar mutane da yawa. Dan haka dole sai sun duba lafiyar ka sannan zakaje. Amma bayan kaje abinda ya shafi lafiyar ka tana gurinsu, zasu baka magani, zasu kaika asibiti idan baka da lafiya, da sauransu. 5. Kudin jirgi : 


Sune zasu biya maka kudin jirgin da zaka je kasar (Malysia) da kuma na dawo wa.


Mai suke bukata a gurinka /ki


Abu biyu kwai suke bukata :1. Maki (Marks) : 


Dole sai ya kasance kana da maki mai kyau a jarabawarka ta Secondary (école secondaire). Kamar 9 credit kuma sukasance C4 zuwa A1. 2.  Shekaru : 


Basa daukar wadanda suke da shekaru da yawa, wadannan sune shekarun da suke nema


1. Karkayi sama da shekara 20 idan kana son Degree (Diplôme).2. Karkayi sama da shekara 30 idan kana san Masters degree (diplômes de maîtrise).3. Karkayi sama da shekara 35 idan kana san PHD.Idan kana da shekaru zaka iya rage su idan kaje yin passport.


Domin cike wannan Makarantar ka danna wannan link din 

Nan

Nan

Wannan shine videon daze koyamaka yanda zaka cike makarantar dalla-dalla.Domin neman karin bayani ga social media dinsu ShawaraIdan kana san cike wa, ka bawa wanda san harkar san harkar sosai, domin kada ku sami matsala. In baka samu ba kacike da kanka amma ka kula sosai.
Ina fatan zaku amfana da wannan damar da tazo muku. Muna yiwa kowa fatan Nasara. A nan muke ce muku mu hadu a darasi na gabaDanna nan domin cikewa idan baka cike a farko ba.

👇

Nan

Nan

Comments