Min menu

Pages

SUBHANALLAH:- Hukumar tsaro ta gayyaci Sheikh Dr.Ahmad Gumi saboda wannan dalilin

SUBHANALLAH:- Hukumar tsaro ta gayyaci Sheikh Dr.Ahmad Gumi saboda wannan dalilinHukumar tsaro na farin kaya ta gayyaci Sheikh Dr. Ahmad Abubakar Mahmud Gumi biyo bayan gargadin da kakakin rundinar sojin Nigeria Onyema Nwachukwu ya masa


Sunday Igboho, Sowore, Femi Fani Kayode su sukafi cancantar a gayyacesu a tuhumesu ba Dr Ahmad Gumbi ba wanda ya sadaukar da rayuwarsa domin mu zauna lafiya


Me yasa aka gagara daukar mataki akan mutanen da suka ce wannan gwamnatin ita ke daukar nauyin ta'addancin fulani domin a Musuluntar da Nigeria?


'Yan uwa Musulmi ku dena ganin ana yunkurin wulakanta Dr Ahmad Gumi, masu bada umarni a boye don a wulakanta Malam Ahmad Gumi ba Musulmai bane, matsalace ta kiyayyar addini da kuma banbancin addini


Yaa Allah Ka tsare mana rayuwar Dr Ahmad Gumi, Allah Ka kunyata makiya addini a duk inda suke 

Comments