Min menu

Pages

Wani dalibin jami'a ya kashe kansa

Wani dalibin wata makarantar jami'a ya kashe kansa har lahira.


Ku karanta:- Na kusa da shugaban kasar chadi ne suka kashe shi

 

Kasashen da suka fi ko ina munanan yan mata

Dalibin dan aji biyu ne a jami'ar obafemi awolowo dake jihar osun, a bangaren accounting wanda aka tabbatar da mutuwarsa bayan yasha abinda kowa ya tabbatar da guba ce maganin kwari.


An tsinci gawar tasa a wani bangare na cikin makarantar


Wani malami daga cikin makarantar ya tabbatar da mutuwar wannan dalibin, inda ya bayyana wannan hukuncin da dalibin ya dauka a matsayin wani hukunci maras kyau.


Daga karshe an taya iyayen yaron jimami tare da jan kunnen sauran daliban cewa su daina yankewa kansu irin wannan hukuncin duk girman kalubalen da suke fuskanta.


Sannan an bewa iyayen dalibin hakuri dasu rungumi kaddara bisa mutuwar wannan dan nasu.

Comments