Min menu

Pages

Na kusa da shugaban kasar Chad ne suka kashe shi karin bayani

 


Labari da zafi zafinsa ana zargin na kusa da shugaban kasar chadi ne suka kashe shi ciki kuwa harda sojojin da suke tare dashi.


An zargi harda dansa cikin wadanda suka kashe shi wato janar muhammed kaka.


Ance an cire a kalla harsashi wajen guda talatin da biyu a jikinsa.


Idan baku manta ba shugaban kasar mutum ne jarumi mai tarwatsa makiya a filin daga.


To yau an fitar da sanarwar cewar ya mutu saboda yawan harbi da akai masa har ake cewa makiya ne suka kashe shi.


To saidai labari na zuwa cewar sojojin dake kusa dashi ne suka kashe shi ciki kuma harda dansa muhd kaka.

Comments