Min menu

Pages

Da dumi-duminsa yanzu haka harbe harben bindinga ke tashi a Enugu

 Ance cikin daren nan kara da tashe tashen bindiga ake ta famar ji a birnin Enugu.Mutane na ci gaba da gudu domin ceton ransu da rayuwarsu.


Abin na faruwa ne yanzu a abaliki dake jihar enugu.


To saidai har yanzu babu takamaiman abinda ya tada wannan husumar.


Karanta:- na kusa da shugaban kasar chadi ne suka kashe shi

Comments