Min menu

Pages

Shin kunada labarin wani gari da idan dare yayi gari baya wayewa sai yayi wata biyu, sannan idan gari ya waye dare baya yi sai yayi wata biyu
 Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci barkanmu da sake saduwa daku a wani sabon shiri..


Yau dai muna tafe muku ne da sunan wani gari wanda idan rana ta fito bata faduwa sai tayi wata biyu bata fadi ba.


Sannan bayan haka idan dare yayi shima yana kaiwa a kalla wata biyu suna cikin dare ba tare da gari ya waye ba.


Wannan abin mamaki ne matuka to saidai a lamari na Allah babu batun mamaki a ciki.


Garin sunansa tromso wanda ke cikin kasar Norway.


Mutanen dake garin sun nuna yadda suke rayuwa a wannan yanayin na tsayin dare da kuma tsawon rana.

Abin mamaki wani dan sarki yayi baccin shekara goma sha shida bai farka ba

Dan haka ga duk mai son fadada bincike zai iya nema domin ya tabbatar

Shin kunada labarin wani kogi wanda duk wani abu mai rai ya tabashi take zai daskare ya koma kamar Dutse?


Comments