Min menu

Pages

Ga wasu hanyoyi da mai azumi zai bi domin maganin yunwa

 Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci barkanmu da haduwa tare daku.



Allah ya taimaka mana ya bamu ladan wannan azumin da muke amin summa amin.


A yau muna tafe muku da yan wasu hanyoyi da duk mai yin azumi ya kamata ya bi domin yai masa maganin yunwa lokacin da yake azumi.


Domin za kaga lokacinda rana ta take a lokacin kusan kowa yana neman fita daga hayyacinsa saboda yunwa da yake ji.


Hakan yasa muka dan kawo muku wasu yan hanyoyi da ya kamata kuna bi yayin sahur domin zai taimaka kwarai da gaske wajen hanaku jin yunwa idan kuna azumi.


Ku yawaita shan ruwa bayan kunyi buda baki, wannan yana taimakawa sosai wajen kawar da yunwa bayan kun dauki azumi.


Ku yawaita amfani da dabino duk lokacinda kuka sha ruwa yana da kyau kuna amfani da dabino domin yana da amfani kuma yana kawar da yunwa na tsawon lokaci.


Ku daina yawan amfani da abinci mai gishiri

Comments