Min menu

Pages

Karshen Watan Nan Duk Wanda Ya Kamu Da Cutar Corona Shi Zai rika Biyan Kudin Magani Da Kansa, Cewar Gwamna Nasir El Rufa,


 Wata Sabuwa Karshen Watan Nan  Duk Wanda Ya Kamu Da Cutar Corona Shi Zai rika Biyan Kudin Magani Da Kansa, Cewar Gwamna Nasir El Rufa,I 


"Abinda ya sa mutane ke yin abinda suka ga dama game da cutar corona shine saboda gwamnati na yi musu abinda suke so, daga karshen wannan wata kowa ya kamu da cutar zai biya kudin magani da kudinsa", inji Gwamna Elrufai

Arna sunfi musulmi tausayi inji wata yar wasan hausa ummi zee zee

Zauren fiqhus sunnah
Zauren fiqhus sunnah
BARKA DA ZUWA WEBSITE DINMU NA-- DUNIYAR LABARAI MUNA SANAR DA MASU SHIGA WANNAN SHAFI CEWA ZAMU CIGABA DA FADAKARWA ,DA ILMANTARWA INSHA-ALLAH Phone Number 08084396103 Email Zaurenfiqhussunah@gmail.com

Comments