Min menu

Pages

Bikin wallafa littafin Aisha Buhari dubi yadda Dangote bola tinubu da sauran mutane sukai ruwan daloli

 Dangote bola tinubu da sauran mutane sunyi ruwan kudi a bikin wallafa littafin Aisha Buhari
Matar shugaban kasar Nijeriya Aisha Buhari tayi taron wallafa littafin ta da ya samu halartar duk wasu kusosi masu fada aji a Nijeriya


Asiwaju Bola Ahmad Tinubu da kuma wasu sauran gwamnoni da kuma Aliko Dangote suna daga cikin manyan mutanen da suka halacci bikin wallafa littafin.


Ga jerin mutanen da suka sayi littafin da kuma kudin da suka saya.


Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya sayi littafin akan kudi naira miliyan ashirin.


Alhaji Aliko Dangote ya sayi littafin naira miliyan talatin


Alhaji Abdussamad Rabi'u ya sayi littafin naira miliyan ashirin da biyar.


Mrs folorunso alakija naira miliyan gomaComments