Min menu

Pages

Yadda zaku kawata fuskar wayarku tayi matukar kyau

 Yadda zaku kawata fuskar wayarku tayi matukar kyau


Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokacin, a yau munzo muku da wani sabon application wanda zai baku damar kawata fuskar wayarku tayi kyau ta hanyar dora mata wannan application din.Nasan daga zarar kun dora mata wannan application din ko da bata birgeku zata fara birgeku daga yanzu.Domin zata fitar muku da komai a tsare cikin kyau da daukar hankali.Za kuga menu din a tsare, sannan a sama akwai kwanan wata da lokaci shima a tsare, akwai gurin memory akan secreen din ba sai mutum ya shiga ba sannan akwai photon duniya wanda da zarar mutum ya danna zai nuna masa location da kuma garin da yake.


Danna nan


Danna nan

Idan ya tura bangaren hagu da dama zai bude masa wasu sabin gurare.Sannan a cikinsa akwai abubuwa masu yawa da zasu birgeku kamar yadda zaku kulle abubuwan ku da sauransu.Comments