Manchester City zata rasa yan wasanta biyu a lokacinda zata kara da Newcastle
"Manchester City zata kasance ba Erling Haaland da Jhone Stones a karawarta da Newcastle United a wannan satin, a gasar ta Premier League" Pep Guardiola
Ya kuke rashin Yan wasan ga kungiyar?
Comments
Post a Comment