Min menu

Pages

Yanda zaka nemo kowacce aya cikin sauki

 Yanda zaka nemo kowacce aya cikin sauki 




Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a wayoyinku na hannu.




Wannan wani Application ne



Sunansa Aya wannan Application din mutane da yawa sun dauko shi domin yin amfani dashi, kaima kar ka bari a barka a baya.




Mene amfanin wannan Application din?



Wannan Application din zai taimaka maka sosai gurin Nemo ayoyin Alqurani mai girma, saboda sau da yawa zaku ga mutum yakan so ya tuno wata aya amma sai ya kasa, wani lokacin ma mutum yakan iya tuno farkon ayar ko karshenta amma sai ka kasa kawo ta duka, to dan haka akayi wannan Application din zai taimaka maka gurin nemo kowacce ayar Alqur'ani sannan ya fada maka awace surah take da kuma lambar shafin da take.




 Na tabbata da wannan Application din zai burge ku, kuma wannan Application din bashi da wuyar Amfani, acikin sauki zakayi amfani dashi.






Idan kana san downloading dinsa 



Danna Nan


Danna Nan


Danna Nan




Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 



Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.




Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .




Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,


Wassalamu Alaikum


Mungode.


Kayi screen shot na application din ka tura ta wannan number 08081868923 a WhatsApp 

You are now in the first article

Comments