Min menu

Pages

Tun a dressing room naga kamar na dawo gida inji Jadon Sancho

 Tun a dressing room naga kamar na dawo gida Jadon Sancho zai sa riga me dauke da number 10 a Borussia Dortmund 


"Da shigowa ta dakin sa kaya (dressing room) naka kamar na dawo gida, ganin yadda aka tarbe ni, bazan iya jira, Zanyi wasa da farin ciki a fuskata, na taimaka aci kwallo, naci kwallo, na taimaka BVB suje gasar zakarun Turai a bana"


KO Dan wasan zai iya cimma burinsa a kungiyar?

Comments