Min menu

Pages

 DUK WANI NAMIJI YA KAN SO ACE MACE TANA DA WASU SIFFOFIN DA ZUCIYAR SA TAKE MATUKAR SHA'AWABurin ko wanne namiji shine samu mace ta gari wacce za ta rika gamsar da shi ta fuskar zamantakewar aure da sauran su 


Ga wasu siffofi da maza suka fi so ace mace tana da su

Wasu Mata Guda 5 Da Maza Suke Ribibinsu:
Wasu matan sun fi wasu matan sauri da yawan karbuwa wajen Maza ne saboda wasu dalilai kamar haka.


 

1: Ado Da Iya Kwalliya

2: Tafiya Da Iya Magana

3: Tsafta Da Lafiyar Mace

4: Kyaun Hali Dana Halitta

5: Illimi Da Tarbiya

 

Wadannan suna jerin abubuwan da mace mai su take samun kauna da soyayar maza. Don haka duk wata mace data dace dasu. 


Ta tabbatar mazan basu mata wayon da suka amfana dasu ba ta hanyar da babu dacewa.

Comments