Min menu

Pages

 Yadda na haɗu da mijin da na aura a hotel


Yadda Na Hadu Da MIJIN Dana Aura A OtelYadda na haɗu da mijin da na aura a hotel


Wata Budurwa da yanzu haka watanni 3 da aurenta. Ta shedawa wakilin mu yadda ta hadu da mijinta baya ta raka saurayinta hotel.

"Bayan muje mun yini a hotel ne sai muka manta wasu takardu masu mahimmanci da dakin da mukayi hira. Wannan yasa muka koma domin mu dauko su.

" Ya barni ina jiransa a cikin motarsa, amma danaga ya jima sai kawai na fito na taka. Zuwa tafikin wanka na otel din. Anan ne fa naga wani kwankyan mutum ya Doso ne kawai yace na bashi lambata ko gaisuwa babu. Wannan shine sanadiyar haduwarmu". A cewarta.

Tace ta bayar da wannan labarin ne domin ta nunawa mata cewa ba duk namijin da kike so bane kike auren ba. Haka kuma a duk yadda mace take dame sonta.

Inda ta ja hankalin mata da su daina yiwa maza kudin goro, domin na dukkanin maza bane burinsu suyi zina da mace ba.

Comments