Min menu

Pages

Yadda za kaga photon barawon wayarka

 Yadda za kaga photon barawon wayarkaAssalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokacin ya kuke ya hakurin kasancewa tare damu?


A yau cikin shirin namu munzo muku ne da bayanin wani application wanda muka tabbatar da cewa zai burgeku matuka domin yana yin ayyuka masu kyau da burgewa.


Wannan wani App ne da kowa ya kamata ya mallaka domin zai yiwa kowa amfani.


Domin zai nuna muku photon duk wani da yai yunkurin taba muku waya ko kuma wanda yake kokarin sanin sirrin wayarku lokacinda kuka ajiye ta ko kuka sa caji.


Domin sauda yawa ana samun wannan matsalar ta inda sai yan mata sun kai wayarsu gun caji sai mai shagon cajin yayi kokarin shiga cikin wayar, ko budurwa tayi kokarin shiga cikin wayar saurayinta ko kuma mata da miji.


Wannan App din zai nuna muku photon duk wanda ya dauki wayarku ya tura muku photon ta cikin Gmail dinku.


Da farko ku duba kasa gurinda aka rubuta danna nan saiku danna zai kaiku gurin da zaku dauko wannan App din.


Danna nan

Daga zarar kun dauko wannan App din saiku saita shi tare da dora Gmail dinku daga zarar kun saita to duk wani da ya taba muku waya za kuka an tura muku photon ta Gmail dinku.


Ku danna gurin da aka rubuta danna nan dake kasa domin sauke wannan App din


Danna nan

Danna nan

Comments