Min menu

Pages

YANDA ZAKA SAKA WHATSATSAPP BUTTON A FACEBOOK PAGE DINKA

 

PHOTO SOURCE: YOUTUBE
YANDA ZAKA SAKA WHATSATSAPP BUTTON A FACEBOOK PAGE DINKA 

Ayau zanyi mana bayani akan yanda zaka Sakawa Facebook page dinka whatsApp button ta yanda za'a iya samunka a ko yaushe idan ana so a same ka.

Assalamualaikum warahmatullah jama'a barkanmu da sake kasancewa daku acikin Wani Sabon darasin,ya kuke ya hakurin ka sancewa tare damu.

Ayau cikin shirin namu munzo muku da wata sabuwar hanya da zaku iya sakawa Facebook page dinka whatsApp button ta yanda za'a sameka da zarar anason yin magana da Kai.

Wannan darasin bawani application bane zamu bayani ba Kawai abinda zakayi shine zaka dauko Facebook na asali ba lite ba.

Daga nan Kuma zaka creating na Facebook page idan Kuma kana dashi to normal ne daga nazaka hau kan profile page dinka na paging din,daga Nan Kuma zaka wasu dugo a gefe saga sama to kawai sai ka dannasu zasu bude maka,bayan ya bude zaka ga inda aka rubuta "edit action button" daga sama a farko kamar haka sai ka danna ta.


Daga Nan Kuma to kawai sai ka duba daga nan Kuma zaka edit action button a samansa zaka ga message da send whatsApp message a kasa Kuma zaka ga an rubuta edit action button to zai baka zabi na abinda kake so ka Saka button nashi aciki.

Sai ka zabi whatsApp ka danna Akai ka Kara danna continue daga zasu cemaka zasu tura maka code to sai kayi baya sai ka danna alamar save.
Comments