Min menu

Pages

Dan wasan da yafi kowanne dan wasa zura kwallaye a wasa daya

 Dan wasan da yafi kowanne dan wasa zura kwallaye a wasa daya Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokacin ya kuke ya hakurin kasancewa tare damu.


A yau cikin shirin namu munzo muku ne da labarin wani dan wasa wanda ya shiga kundin tarihi wanda ya kasance yafi ko wanne dan wasa yawan zura kwallaye a wasa daya.Archie Thompson kenan  dan wasan kasar Austrailia , wanda ya zura kwallaye 13 a ragar Amercan  Samoa  wasan da kasar ta Austrailia  ta yi nasara da ci 31-0  Australia 31 Vs Amerca Samoa 0 


A wasan neman cancantar shiga gasar cin kofin duniya wato world Cup  ta 2002.

Comments