Min menu

Pages

Kasashen da sukafi kiwon shanu a Nahiyar Africa

 Manyan kasashe 10 na Afirka  da sukafi  yawan adadin garken shanuKasashen  afrika Allah ya hore masu albarkatun kiwo musamman kiwon shanu da sauran dabbobin  kafin samun man petir a nahiyar ta  afrika ta dogarane kacokam akan noma da kiwo ta nan ake samun kudin shiga da gudanar da ayyukan cigaban kasashen


ga Wasu kasashe 10 da sukafi yawan garken shanu a afrika 


1) Kasar Ethiopia 🇪🇹  garke miliyan 70.3


2) Kasar Chadi 🇷🇴  garke miliyan 32.2


3) Kasar Sudan 🇸🇩 garke  miliyan 31.8


4) Kasar Tanzania 🇹🇿 garke miliyan 28.3


5) Kasar Kenya 🇰🇪 garke  miliyan 21.7


6) Kasar  Nigeria 🇳🇬 garke  miliyan 20.7


7) Kasar Niger 🇳🇪 garke  miliyan 16.1


8) Kasar Uganda 🇺🇬 garke  miliyan 15.5


9) Kasar  Sudan ta Kudu 🇸🇸 garke  miliyan  13.8.

 

10) Kasar  Mali 🇲🇱  garke miliyan 12.5.

Comments