Min menu

Pages

Yadda zaku dauko bidiyo a kowanne social media.

  Yadda zaku dauko bidiyo a kowanne social media.Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokacin ya kuke ya hakurin kasancewa tare damu.


Yau cikin shirin namu munzo muku ne da bayanin wani application wanda zai baku damar dauko kowanne kalar bidiyo kuma a ko ina ne ina nufin a kowanne social media ne, kamar WhatsApp, Facebook, Instagram da dai sauransu.


Wani lokacin sai kuga mutum yana son dauko bidiyo amma kuma ya rasa yadda zaiyi saboda baisan yadda ake daukowa ba.

Dan haka muka zo muku da wannan App din na tabbatar zai birgeku sosai kuma zai baku damar dauko duk bidiyon da kuke so a ko ina yake.


           A ina wannan App din yake?     

Shi wannan App din ba'a ko ina yake ba face akan Play store dan haka kuna zuwa nan zaku same shi.

Ko kuma kai tsaye ku duba kasa gurinda aka rubuta danna nan domin sauke wannan App din.                


                           Danna nan

Comments