Min menu

Pages

App din da zai fada muku a inda kuka fi bata lokacinku a cikin wayoyinku

 

  App din da zai fada muku a inda kuka fi bata lokacinku a cikin wayoyinku


Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokacin ya kuke ya hakurin kasancewa tare damu?

 Rayuwar nan bata da tabbas koda yaushe mutum zai iya mutuwa, to dan haka ya kamata mutum yana yin nazari akan abubuwan da yake masu amfani ne da zasu amfanar dashi duniya da lahira ko kuma marasa amfani ne.
Wannan yasa ko kwanciya bacci mutum yazo ake so yayi shiru yayi tunani tun daga safiya zuwa dare wadanne abubuwa yayi a ciki sai yayiwa kansa hisabi da abubuwan daya aikata.
Idan ya duba yaga na alkhairi sun rinjayi na sharri to alhmdllh haka ake so.
Kamar yadda muka sani yanzu wayoyin hannunmu kusan dasu muke gabatar da komai duk wani lokacin mu a cikinsu muke cinyewa..
Dan haka muka zo muku da wani application wanda idan kuka bude shi kuma kuka saita shi zaina fada muku a cikin wanne application kuka fi bata lokacinku kamar Facebook, YouTube, WhatsApp, TikTok, da sauransu haka zalika idan karatu kukai da wayar taku ma zai fada muku littafin da kuka karanta.
Wannan zai baku dama ku gane idan lokacin da kuke batawa akan wayoyinku yanada amfani to shikenan idan kuma kunga babu amfanin da kuke sai bata lokacin banza to gaskiya sai ku rage kuje kuyi abinda zai amfane ku.


Ga Link din application din a kasa gurin download saiku sauke shi, zai baku damar gane inda lokacin ku yake tafiya a wayoyinku...


                           Danna nan


                          

Comments